A cikin masana'antar Kannywood, ana samun sauye-sauye sosai, musamman a bangaren shirya fina-finai da kuma yadda ake gudanar da kasuwancinsu. Daga amfani da CD, an koma sinima, daga bisani kuma ...
JARUMA Rayya ta yi tambaya kan yadda mutane za su ji idan ta zana Tattoo, lamarin da ya jawo 'yan Kannywood da dama suka yi martani. Shugaban hukumar fina-finan Najeriya, ...
Fitaccen jarumin nan da ya shahara a duniyar fina-finan Hausa, Garba Muhammad, wanda aka fi sani da Baban Ma'u a fim din Garwashi, ya bayyana wa TRT Afrika Hausa yadda ...
Duk da ya bar duniya shekaru 10 da suka wuce, har yanzu Rabilu Musa Ibro yana daga cikin taurarin finafinan Kannywood da suka shahara wajen nishaɗantar da jama'a da kuma ...