Ba abin da masu kallon mu suke so irin a ce Nasir da Stephanie sun yi aure, kuma akwai alaƙa mai ƙarfi tsakanin mu – Stephanie ta Dadin Kowa
Stephanie daga sanannen shirin Dadin Kowa ta bayyana yadda masu kallonsu ke cike da sha’awar ganin ta da Nasir sun zama ma’aurata. Ta ce, "Ba abin da masu kallon mu ...


















