Tamim Yahuza Abdullahi, wanda aka fi sani da TY Shaba, ya bayyana abubuwa masu ban sha'awa a cikin wata hira da ya yi da jarumar Kannywood Hadiza Gabon a shirin ...
Kylian Mbappe ya bayyana cewa bai ji wani haushi ba dangane da yadda tsohuwar kungiyarsa ta Paris Saint-Germain (PSG) ta lashe gasar Champions League, shekara guda bayan barinsa zuwa Real ...
Fatima Abdullahi: Matashiyar Jaruma Mai Tasowa a Kannywood Fatima Abdullahi tana daga cikin sabbin jaruman Kannywood da ke haskakawa. A wata hira da ta yi da DCL Hausa, ta bayyana ...
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba gaskiya bane cewa Shugaba Bola Tinubu zai sauya mataimakinsa Kashim Shettima, a zaben da za'ayi 2027. Jam’iyyar ta yi wannan bayani ta bakin mataimakin ...
Ɗan wasan tsakiyar Jamus, Florian Wirtz, ne ya fara jefa kwallo a ragar Portugal, mintuna kaɗan bayan komawa daga hutun rabin lokaci. Sai dai Portugal ta dawo da ƙarfi a ...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sanar da haramcin gudanar da hawan sallah a lokacin bukukuwan ƙaramar sallah da ke tafe. Kwamishinan ƴan sanda na jihar Kano, Ibrahim ...
Maniyyata Sun Fara Aikin Hajji a Shekara ta 2025 Maniyyata daga sassa daban-daban na duniya sun fara gudanar da ayyukan ibada na aikin hajjin bana a birnin Makkah, Saudiyya. Wannan ...
Bala’in Ambaliya: Adamu Yusuf da Sauran Sun Rasa Komai Adamu Yusuf ya rasa iyalinsa tara. Wannan ya faru ne a ƙauyen Tiffin Maza, jihar Neja. Ambaliyar ruwa ta lalata garinsu. ...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hannatu Bashir, ta bayyana wani sirri da ya ɗauki hankalin mutane. A wata hira da aka yi da ita, ta ce ba ta taɓa yin soyayya ...