Zaben APC 2027, Masu sharhi kan harkokin siyasa na ganin cewa jam'iyyar APC mai mulki na iya fuskantar matsaloli iri ɗaya da suka addabi wasu tsofaffin jam’iyyun adawa a Najeriya, ...
An samu sabon rikici a jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) biyo bayan dakatarwar da wani bangare na jam’iyyar ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai. A cewar ...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin Sabon Sarkin Katsinan Gusau na 16. Wannan naɗin ya zo ne bayan rasuwar mahaifinsa, Mai ...
A birnin New York na ƙasar Amurka, wani matashi ya hallaka mutane hudu ciki har da wani jami'in tsaro, yayin da ya jikkata wani mutum kafin daga bisani ya rasa ...
Yadda Sayar da Bayanan NIN Ke Barazana Ga Tsaron Kasa Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC) ta bayyana babbar damuwa kan yadda wasu ’yan Najeriya ke sayar da bayanan ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke hukuncin ɗaurin wata biyar a gidan yari ko biyan tarar naira N200,000 ga shahararrun mawaƙa Hamisu Breaker da G Fresh, bisa kama ...
Are you looking for a job opportunity with a global impact?UNICEF, the United Nations International Children's Emergency Fund, is currently hiring remote workers from around the world, including eligible applicants ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "mutumin da ya sadaukar da rayuwarsa wajen nuna kishin ƙasa da ƙarfafa haɗin kan Najeriya." A cikin ...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "ɗan kishin ƙasa na gaskiya, soja jajirtacce, kuma dattijo wanda ba za a taɓa mantawa da sadaukarwar da ...