Sabuwar Haɗakar 'Yan Siyasa ta ADC Ta Bude Kofa Ga Masu Son Tsayawa Takara a 2027 Sabuwar haɗakar 'yan siyasa a ƙarƙashin jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ce 'yan ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin cewa a dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa majalisar dattawa bayan dakatar da ita na tsawon watanni shida. A cikin ...
Tauraron dan wasan Sifaniya, Nico Williams, ya amince da sabunta kwantiraginsa da kungiyar Athletic Bilbao har zuwa shekara ta 2035. A cewar kungiyar, Williams ya sanya hannu kan sabuwar yarjejeniya ...
Tsoffin jiga-jigan gwamnatin Buhari sun fara bayyana goyon bayansu ga sabuwar haɗakar jam'iyyar ADC. Wannan ya janyo tambayoyi da dama game da matsayinsu kan gwamnatin Bola Tinubu. A wani taron ...
‘Yan Najeriya sun farka da rahotannin cewa an kai tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wani asibiti a birnin Landan na kasar Birtaniya. Me Ya Faru? Buhari ya dawo Kaduna ne ...
Finafinan Hausa sun shahara da waƙoƙi da raye-raye tun daga farko. Amma a yau, masu kallo sun fara tambaya: Shin me ya sa waƙoƙi suka daina bayyana a cikin fim-fim ...
Afrobeats legend Innocent Idibia, popularly known as 2Baba, has issued a heartfelt public apology to his wife, Natasha, their children, and his fans. The apology follows intense backlash over his ...
Federal Delegation, Governors, and Royalty Attend Dantata’s Burial in Madinah The Federal Government of Nigeria joined prominent figures in Saudi Arabia on Tuesday, July 1, for the funeral of business ...
Daya daga cikin fitattun furodusoshin Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda, ya bayyana manyan burikansa da irin nasarorin da ya gani a cikin masana’antar fina-finai. Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ...