‘Yan Sanda a Bauchi sun cafke mutum hudu da ake zargi da fashi da makami, bayan wata tawaga ta kai hari a Madina da Fadaman Mada, inda suka kwace wa ...
Hawan jini (hypertension) cuta ce da ke faruwa idan matsa lambar jini ta wuce kima. Wannan labari ya bayyana menene hawan jini, alamominsa, illolinsa da hanyoyin rage shi ta abinci, ...
Tallafin YEIDEP 2025 na gwamnatin tarayya ne ga matasa daga shekaru 18 zuwa 35. Ana bayar da ₦50,000 zuwa ₦500,000 ba tare da dawo da bashin ba. Ga yadda ake ...
Ana yawan cewa shan zobo na iya hana mace ɗaukar ciki, amma shin wannan magana gaskiya ce? Masana sun yi bayani game da wannan batu, tare da bayyana illoli da ...
Birtaniya, Faransa da Jamus sun nuna damuwa kan shirye-shiryen nukiliyar Iran, suna cewa ya saba yarjejeniyar 2015 tare da yiwuwar takunkuman Majalisar Dinkin Duniya.
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya shawarci al’umma da su koyi dabarun kare kai daga haɗurra, yana mai cewa wannan ilimi ya zama wajibi ga kowa a rayuwa, ...