Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da sabon shiri na yi wa tubabbun ƴan daba afuwa, domin magance matsalar daba da kwacen waya da suka daɗe suna addabar al’umma.
Buhari Sunusi daga Kano ya samu matsayi na uku a gasar Alƙur’ani ta duniya da aka yi a Saudiyya, bayan fafatawa da mahalarta daga ƙasashe 128. Wannan nasara ta sanya ...
A wani mummunan hari da ’yan bindiga suka kai a masallacin Unguwar Mantau, Malumfashi (Katsina) a 2025, mutum 28 sun rasa rayukansu yayin sallar asuba, yayin da aka sace kusan ...
Jam’iyyar ADC ta soki shirin ƙara albashin ‘yan siyasa a Najeriya, tana cewa matakin raini ne ga talakawa da ke fama da tsadar rayuwa, yunwa da matsalar tsaro.
Ana ci gaba da nuna jimami a Najeriya bayan da wasu ’yan bindiga suka kai mummunan hari a masallacin Unguwar Mantau da ke ƙaramar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina. Rahotanni sun ...
Bayanai sun bayyana kan mummunan harin da 'yan bindiga suka kai a ƙaramar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, wanda ya yi sanadin mutuwar kusan mutum 30 yayin da jama’a ke ...
Hukumar zaɓen Najeriya (INEC) ta sanar da fara aikin rajistar masu zaɓe a ranar Litinin, 18 ga watan Agusta. Wannan aikin yana gudana ne ta intanet kafin a fara a ...
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango Yayi Aure, ya aura jaruma Maimuna Musa, wacce aka fi sani da Salamatu a cikin shirin Garwashi. Wannan bikin aure ya zo ne mako ...
“Ni ban da wata alaƙa da gidan sarauta, ko ma abokantaka ba na da ita da gidan sarauta,” in ji Jamila a cikin shirin Labarina. Ta bayyana hakan ne a ...
Masarautar Rano a jihar Kano ta fitar da sabuwar doka da ta haramta cire yarinya daga makaranta domin aurar da ita kafin ta kammala karatun firamare. Wannan sanarwa ta fito ...