Shin akwai buƙatar tantance masu wa'azi a Kano? A ranar Larabar nan ne dandazon wasu mazauna birnin Kano suka gudanar da zanga-zangar lumana zuwa gidan gwamnati, inda suka kai koke ...
A ranar Laraba, wasu mazauna birnin Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini Sheikh Lawan Abubakar Triumph da yin kalamai masu kausasa kan Annabi Muhammadu (SAW). Masu ...
A yau za a bayyana gwarzon Ballon d’Or 2025. Ga jerin ‘yan kwallo biyar da ake ganin suna kan gaba bisa bajinta da nasarorin da suka samu a kakar bara.
Kano ta fi kowace jiha yawan ɗaliban da suka ci darussa biyar a NECO 2025. Nasarar ta samo asali ne daga kasafi mai yawa, karin malamai, tallafin karatu da sa ...
Sabbin rahotannin transfer rumours sun nuna Al-Nassr na zawarcin Casemiro, Messi na sabunta yarjejeniya da Inter Miami, yayin da Barcelona da Atletico ke fafatawa kan Dusan Vlahovic.
Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce Isra’ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza, yana nuna hujjoji kan kashe fararen hula, yunwa, da tilasta Palasɗinawa barin matsugunansu. Isra’ila ta yi watsi ...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta fara tallafawa ƴan bindiga da suka tuba domin rage rashin ilimi da aikin yi, sai dai masana tsaro sun yi gargadi cewa hakan ka ...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce Isra’ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza, inda rahoton ya nuna hujjoji huɗu daga cikin abubuwa biyar na laifin ƙasa da ƙasa. Isra’ila ta ...
A Najeriya yanzu wajibi ne ga masu samun kuɗaɗe su mallaki Tax Identification Number (TIN) domin biyan haraji. Wannan lamba ta musamman tana taimakawa gwamnati wajen bin diddigi da tabbatar ...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da fara rarraba fetur a Najeriya, amma kungiyar NUPENG ta nuna adawa. Rikicin ya shafi batun direbobi, rarraba mai, da ‘yancin ma’aikata.