Shugabannin Larabawa sun gudanar da taron gaggawa a Qatar kan harin Isra’ila
Shugabannin Larabawa sun hallara a Doha domin taron gaggawa kan harin Isra’ila da ya girgiza Qatar. Taron ya mayar da hankali kan kisan kiyashi da barazanar zaman lafiya a yankin.





















