Rashin Wuta: Najeriya Ta Fuskanci Faɗuwar Wutar Lantarki Zuwa 1.5 Megawatts
A safiyar Laraba, ƙarfin wutar lantarki a Najeriya ya ragu daga 2,917.83 MW zuwa 1.5 MW kacal. Hukumomi sun ce ana ƙoƙarin shawo kan matsalar, yayin da yawancin tashoshi suka ...





















