Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce har yanzu ƙofar APC a buɗe take ga Rabi’u Musa Kwankwaso, inda ya ƙara da cewa bai ga abin da zai hana Tinubu yin tazarce ...
Damfara ta intanet na ƙaruwa a Najeriya. Ƴan damfara na amfani da shafukan boge da saƙonnin karya wajen cutar da mutane. Ga yadda zaka gane dabarunsu da hanyoyin kare kanka.
Manchester United ta janye daga neman Emiliano Martinez, Liverpool ta ki sayar da Joe Gomez, Bayern Munich na zawarcin Ademola Lookman, yayin da Raheem Sterling zai ci gaba da zama ...