Ana sa ran zanga-zangar adawa da gwamnati za ta ci gaba a ƙasar Tanzaniya, bayan rahotannin tashin hankali da suka barke a jiya a sassa daban-daban na ƙasar, inda aka ...
Kasuwar Janairu: Manyan Ƙungiyoyi Na Rubibin Sayen Sabbin Ɗan Wasanni Man City, Man United, da kuma Arsenal suna fafatawa wajen sayen ɗan wasan gaba na Kamaru mai shekara 22, Karl ...
Kabiru Abubakar Aliyu, wanda aka fi sani da Nakwango, ɗaya daga cikin fitattun dattawan masana’antar Kannywood, ya bayyana yadda ya fara harkar wasan kwaikwayo tun a shekarun 1970, kafin daga ...
Jaruma Khadija Muhammad, wacce ta fito a fina-finai irin su Gidan Sarauta, ta bayyana a fili cewa ba ta shiga masana’antar Kannywood don fadakarwa ko ilmantarwa — abin da ya ...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta fara shirye-shiryen ɗaura auren sanannun ‘yan TikTok — Ashiru Idris (Maiwushirya) da Basira (Ƴarguda) — bayan kotu ta bayar da umarnin yin hakan. Wannan ...
Majalisar Tsarin Mulki ta Kamaru ta bayyana cewa za ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar 12 ga Oktoba, a ranar Litinin mai zuwa. Wannan sanarwa ...
Tsohon dan wasan baya na Tottenham da Manchester United, Sergio Reguilon, yana tattaunawa da Inter Miami kan yiwuwar komawa gasar MLS domin hadewa da Lionel Messi bayan kwantiraginsa da Spurs ...
Masana Kannywood na tattauna yiwuwar komawa haska finafinai a gidajen gala bayan dogon lokaci suna dogaro da YouTube, domin fadada hanyoyin samun riba da ci gaban masana’antar.
Akurkura wani sinadari mai hatsari da ya zama ruwan dare a arewacin Najeriya; NDLEA ta bayyana matakan kama dillalai da binciken sinadaran, yayin da masu sha ke shaidawa game da ...
Ana ci gaba da muhawara a Najeriya kan ko tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan na da hurumin tsayawa takara a babban zaɓen 2027, inda masana shari’a da ƴansiyasa ke bayyana ...