Manchester United, Tottenham, Barcelona da Fulham na zawarcin manyan ƴan wasa a kasuwar canja wuri
Rahotanni daga Turai sun nuna yadda manyan ƙungiyoyi irin su Manchester United, Tottenham, Barcelona da Fulham ke zawarcin fitattun ƴan wasa a kasuwar canja wuri. Sun hada da Federico Valverde, ...












