Najeriya ta samu babbar nasara kan Gabon da ci 4–1, inda Osimhen da Ejuke suka haskaka don tabbatar da cewa Super Eagles sun tsallake zuwa wasan karshe na neman gurbin ...
Wike Ya Ƙara Ƙaimi Kan Gine-ginen Fasa Kaura a Abuja Bayan Arangama da Sojoji Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba zai taɓa yarda a ci gaba da yin ...
Matsalar Tsaro a Kano: A farkon makon nan ne wasu ƴan bindiga suka far wa ƙauyen Faruruwa da ke yankin ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano, inda suka yi garkuwa ...
Hukumar NYSC ta fitar da lambobin kira ga mambobin Batch C 2025 tare da jaddada cewa za a tura wadanda ba su samu gurbi ba zuwa Batch na gaba. Hukumar ...
An yi rikici tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da jami’an sojin Najeriya lokacin da aka hana ministan shiga wani fili. Lamarin ya jawo cece-kuce a babban birnin tarayya, inda Wike ...
Bincike ya tona asirin yadda alkalin babbar kotu, James Omotosho, ke yawan yanke hukunci da ke taimaka wa muradun siyasar Nyesom Wike a rikicin siyasar Jihar Rivers bayan dokar ta-baci ...
Shahararren jarumin fina-finan Indiya, Dharmendra, ya jawo hankalin masoyansa da damuwa bayan an kwantar da shi a asibiti na Breach Candy da ke Mumbai kwanan nan. Rahotanni sun nuna cewa ...
Sansanin Super Eagles na Najeriya ya bude aiki a hukumance ranar Lahadi a birnin Rabat, kasar Maroko, bayan zuwan ‘yan wasa goma domin fara shirin karshe na gasar cin tikitin ...
Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta tabbatar wa ‘yan ƙasa da baki cewa tana ci gaba da ƙoƙarin inganta tsaro a faɗin ƙasar, bayan sabuwar sanarwar gargadin tafiye-tafiye da gwamnatin Birtaniya ...
Majalisar Dattawa ta musanta zargin karɓar dala miliyan 10 don hana tabbatar da Abdullahi Ramat a matsayin shugaban hukumar NERC. Ta ce zargin karya ne, kuma za ta kai mai ...