Barcelona Ta Fito Shirye Don Farfaɗowa Bayan Asara a Hannun Real Madrid Bayan shan 2–1 a hannun Real Madrid a wasan da ya gabata, Barcelona za ta fara karshen mako ...
Naira ta ƙara ƙarfi zuwa N1,421 kan kowace dala daya a sashen hukuma na kasuwar musayar kuɗi (FX) a ranar Juma’a. Bayanan da aka samu daga Kasuwar Musayar Kudin Najeriya ...
Aston Villa ta bi sahun Manchester United wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Brazil, Endrick, mai shekara 19, wanda yake buga wasa a Real Madrid. Rahotanni sun nuna cewa kulob ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ɗaukar matakin soja kan Najeriya, yana zargin gwamnatin ƙasar da yin shiru yayin da ake kashe mabiya addinin Kirista. A wani saƙo da ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai saka Najeriya cikin jerin ƙasashe “da ake da damuwa a kansu” saboda zargin yi wa mabiya addinin Kirista kisan gilla a ƙasar. ...