India Hausa

Ginshiki India Hausa 2025 Fassarar Sultan Film Factory

Mun samu damar kawo muku wannan sabon fim ɗin India da aka fassara zuwa harshen Hausa mai suna GINSHIKI, daga kamfanin Sultan Film Factory. Wannan kamfani ya dade yana fitar da fina-finan fassara masu inganci da ke ɗaukar hankalin masu kallo a fadin duniya, musamman a Najeriya.

Fim ɗin GINSHIKI ya fito ne a kasuwa ranar Laraba da ta gabata, kuma tun daga lokacin ya fara jan hankalin masu sha’awar fina-finai. Yana ɗaya daga cikin fina-finan da ake hasashen zai yi fice a shekarar 2025, duba da irin labari mai ɗaukar hankali da kuma fassarar da aka yi masa cikin ingantacciyar Hausa.

Ga masu sha’awar fim ɗin, zaku iya samun GINSHIKI a wuraren da ake sabunta fina-finai, musamman wuraren ‘yan downloading da kuka saba ziyarta. Wannan hanya ce mai sauƙi ga masu son kallon fim kai tsaye a kan na’urorinsu.

Haka kuma, muna ba ku damar sauke fim ɗin daga wannan shafin namu. Kamar yadda kuka saba sauke sauran fina-finai daga gare mu, zaku iya sauke GINSHIKI India Hausa 2025 cikin sauƙi da inganci. Kada ku bari a ba ku labari — ku sauke naku yau!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button