India Hausa

KADDARA INDIA HAUSA 2025 FASSARAR SULTAN FILM FACTORY

Mun kawo muku sabon fim ɗin da kamfanin Sultan Film Factory ya fassara mai taken KADDARA, domin nishaɗantar da masoya fina-finan India Hausa a faɗin duniya.

Fim ɗin ya kunshi abubuwa masu cike da darussa na rayuwa, soyayya da kuma gwagwarmayar da mutum ke fuskanta a cikin kaddara. Fassarar hausa da aka yi masa ta kara wa fim ɗin armashi da sauƙin fahimta.

Domin jin daɗin kallonku, mun ɗora fim ɗin kai tsaye a cikin wannan website ɗin namu. Kuna iya kallonsa ko sauke shi a wayoyinku cikin sauƙi.

Kar ku bari a ba ku labari! Ku shiga yanzu domin kallon fim ɗin KADDARA daga Sultan Film Factory – fassara mai kayatarwa da ke cike da faɗakarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Enable Notifications OK No thanks