Akurkura a Arewacin Najeriya: Illoli, Bincike da Matakan NDLEA by NgHausa October 4, 2025 0 Akurkura wani sinadari mai hatsari da ya zama ruwan dare a arewacin Najeriya; NDLEA ta bayyana matakan kama dillalai da... Read more
Goodluck Jonathan 2027: Muhawara kan kundin tsarin mulkin Najeriya by NgHausa October 2, 2025 0 Ana ci gaba da muhawara a Najeriya kan ko tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan na da hurumin tsayawa takara a... Read more
Manchester United, Tottenham, Barcelona da Fulham na zawarcin manyan ƴan wasa a kasuwar canja wuri by NgHausa October 2, 2025 0 Rahotanni daga Turai sun nuna yadda manyan ƙungiyoyi irin su Manchester United, Tottenham, Barcelona da Fulham ke zawarcin fitattun ƴan... Read more
Tantance Wa’azi a Kano: Rikicin Kalaman Malamai da Bukatar Sabon Doka by NgHausa September 25, 2025 0 Shin akwai buƙatar tantance masu wa'azi a Kano? A ranar Larabar nan ne dandazon wasu mazauna birnin Kano suka gudanar... Read more
Za mu ɗauki mataki kan Sheikh Lawan Triumph bayan karɓar ƙorafi a rubuce – Gwamnan Kano by NgHausa September 24, 2025 0 A ranar Laraba, wasu mazauna birnin Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini Sheikh Lawan Abubakar Triumph... Read more
Ballon d’Or 2025: Wa zai lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa? by NgHausa September 22, 2025 0 A yau za a bayyana gwarzon Ballon d’Or 2025. Ga jerin ‘yan kwallo biyar da ake ganin suna kan gaba... Read more
Dalilai uku da suka sa ɗaliban Kano suka yi zarra a jarrabawar NECO ta 2025 by NgHausa September 19, 2025 0 Kano ta fi kowace jiha yawan ɗaliban da suka ci darussa biyar a NECO 2025. Nasarar ta samo asali ne... Read more
Messi zai ci gaba da zama a Inter Miami, Al-Nassr na son Casemiro by NgHausa September 19, 2025 0 Sabbin rahotannin transfer rumours sun nuna Al-Nassr na zawarcin Casemiro, Messi na sabunta yarjejeniya da Inter Miami, yayin da Barcelona... Read more
Yadda rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya samu Isra’ila da aikata kisan ƙare dangi by NgHausa September 16, 2025 0 Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce Isra’ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza, yana nuna hujjoji kan kashe fararen hula,... Read more
Gwamnatin Katsina Ta Ce Tallafin Da Ta Baiwa Yan Bindiga Da Suka Tuba Zai Rage Matsalar Tsaro by NgHausa September 16, 2025 0 Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta fara tallafawa ƴan bindiga da suka tuba domin rage rashin ilimi da aikin yi,... Read more