Isra’ila Ta Kai Hari Kan Sansanonin Houthi a Sana’a da Al-Jawf by NgHausa September 11, 2025 0 Isra’ila ta kai hare-haren sama kan sansanonin Houthi a Yemen, inda aka kashe mutane 35 tare da jikkata sama da... Read more
Ƴanta’adda sun kashe mutum 127 a hare-hare biyar a Nijar – HRW by NgHausa September 10, 2025 0 Human Rights Watch ta ce mayaƙan IS-Sahel sun kashe sama da mutum 127 a hare-haren Tillabéri, Nijar. Rahoton ya zargi... Read more
Rashin Wuta: Najeriya Ta Fuskanci Faɗuwar Wutar Lantarki Zuwa 1.5 Megawatts by NgHausa September 10, 2025 0 A safiyar Laraba, ƙarfin wutar lantarki a Najeriya ya ragu daga 2,917.83 MW zuwa 1.5 MW kacal. Hukumomi sun ce... Read more
Sabon Ƙarin Haraji Kan Fetur: Gwamnati Ta Bayyana Manufofi da Ranar Fara Aiwarwa by NgHausa September 10, 2025 0 Gwamnati ta jawo cece-kuce da sanarwar ƙarin haraji 5% kan fetur da dizil. An bayyana cewa tsarin ba sabon haraji... Read more
Funtua: Jama’a Na Cikin Fargaba Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga by NgHausa September 10, 2025 0 Hare-haren ’yan bindiga sun tsananta a Funtua da kewaye, inda aka kashe mutane da dama tare da sace fiye da... Read more
Yadda Za Ka Magance Warin Baki: Hanyoyi Masu Sauƙi da Shawarwarin Likitoci by NgHausa September 6, 2025 0 Warin baki na iya kawo kunyatawa, amma akwai sauƙin magance shi. Likitoci sun bayyana dalilai, alamomin farko, da matakai masu... Read more
Jini a Bahaya: Dalilai, Alamomi da Shawarar Likitoci by NgHausa September 6, 2025 0 Ganin jini a bahaya na tayar da tsoro a zuciya, amma ba koyaushe yana nufin cuta mai tsanani ba. Ga... Read more
Trump Attends the Return of the Remains of the Navy SEAL Who Died in Yemen by NgHausa September 6, 2025 0 Dropcap the popularization of the “ideal measure” has led to advice such as “Increase font size for large screens and... Read more
Dalar Amurka Ta Fadi: Me Wannan Ke Nufi? by NgHausa September 6, 2025 0 watanni shida na farko na 2025, darajar dalar Amurka ta fadi da kashi 11% – mafi muni cikin shekaru 50.... Read more
Tarihin Fara Maulidi: Yaushe aka fara Mauludi kuma waye ya fara yinsa? by NgHausa September 5, 2025 0 Tarihin Fara Maulidi: Sheikh Halliru Maraya ya bayyana cewa Maulidi ya fara ne a Erbil, Iraƙi, tun hijira ta 604.... Read more