A soyayya, ba koyaushe ake furta kalma ba. Sau da yawa, halaye ne suke bayyana gaskiyar zuciya. Wannan labari zai nuna maka manyan alamomi da zaka gani idan wani na...
Ana sa ran zanga-zangar adawa da gwamnati za ta ci gaba a ƙasar Tanzaniya, bayan rahotannin tashin hankali da suka barke a jiya a sassa daban-daban na ƙasar, inda aka...
Kabiru Abubakar Aliyu, wanda aka fi sani da Nakwango, ɗaya daga cikin fitattun dattawan masana’antar Kannywood, ya bayyana yadda ya fara harkar wasan kwaikwayo tun a shekarun 1970, kafin daga...
Jaruma Khadija Muhammad, wacce ta fito a fina-finai irin su Gidan Sarauta, ta bayyana a fili cewa ba ta shiga masana’antar Kannywood don fadakarwa ko ilmantarwa — abin da ya...
Majalisar Tsarin Mulki ta Kamaru ta bayyana cewa za ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar 12 ga Oktoba, a ranar Litinin mai zuwa. Wannan sanarwa...
Masana Kannywood na tattauna yiwuwar komawa haska finafinai a gidajen gala bayan dogon lokaci suna dogaro da YouTube, domin fadada hanyoyin samun riba da ci gaban masana’antar.
Akurkura wani sinadari mai hatsari da ya zama ruwan dare a arewacin Najeriya; NDLEA ta bayyana matakan kama dillalai da binciken sinadaran, yayin da masu sha ke shaidawa game da...
Ana ci gaba da muhawara a Najeriya kan ko tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan na da hurumin tsayawa takara a babban zaɓen 2027, inda masana shari’a da ƴansiyasa ke bayyana...
Shin akwai buƙatar tantance masu wa'azi a Kano? A ranar Larabar nan ne dandazon wasu mazauna birnin Kano suka gudanar da zanga-zangar lumana zuwa gidan gwamnati, inda suka kai koke...