Human Rights Watch ta ce mayaƙan IS-Sahel sun kashe sama da mutum 127 a hare-haren Tillabéri, Nijar. Rahoton ya zargi hukumomi da gazawa wajen kare fararen hula.
A safiyar Laraba, ƙarfin wutar lantarki a Najeriya ya ragu daga 2,917.83 MW zuwa 1.5 MW kacal. Hukumomi sun ce ana ƙoƙarin shawo kan matsalar, yayin da yawancin tashoshi suka...
Gwamnati ta jawo cece-kuce da sanarwar ƙarin haraji 5% kan fetur da dizil. An bayyana cewa tsarin ba sabon haraji ba ne, amma za a fara aiwatar da shi daga...
Hare-haren ’yan bindiga sun tsananta a Funtua da kewaye, inda aka kashe mutane da dama tare da sace fiye da mutum 200. Jama’a na cikin dar-dar yayin da gwamnati ke...
Warin baki na iya kawo kunyatawa, amma akwai sauƙin magance shi. Likitoci sun bayyana dalilai, alamomin farko, da matakai masu sauƙi da za su taimaka wajen kawar da matsalar baki...
Ganin jini a bahaya na tayar da tsoro a zuciya, amma ba koyaushe yana nufin cuta mai tsanani ba. Ga dalilan da masana suka bayyana da kuma abin da ya...
watanni shida na farko na 2025, darajar dalar Amurka ta fadi da kashi 11% – mafi muni cikin shekaru 50. Wannan lamari na nufin talakawa za su fuskanci tashin farashin...
Damfara ta intanet na ƙaruwa a Najeriya. Ƴan damfara na amfani da shafukan boge da saƙonnin karya wajen cutar da mutane. Ga yadda zaka gane dabarunsu da hanyoyin kare kanka.