A kwanakin nan, wani lamari ya tayar da cece-kuce a kasar Turkiyya, bayan an gano cewa sunan wani masallaci a birnin Konya ya bayyana a Google Maps da suna “Victor...
A kwanakin nan, wasu daga cikin tsoffin jarumai na masana’antar Kannywood kamar su Ummi Nuhu sun bayyana damuwarsu kan yadda rayuwa ta sauya musu bayan tsawon lokaci suna cikin farin...
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau Tayi Aure, ta shiga sahun matan aure bayan an daura aurenta da Ibrahim Garba a yau Asabar, 9 ga Agusta, 2025, a Jihar Kaduna....
Umar Abdullahi Hafizi, dalibin buk a shekarar ƙarshe mai karatun Sociology a Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), ya rasa ransa sakamakon harin da wasu da ake zargin ‘yan ƙwacen...
Tsohon shugaban ƙasa na ƙungiyar AFMAN (Arewa Film Makers Association of Nigeria), kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Alhaji Abdullahi Sani da aka fi sani da Baba Karami, ya musanta wani...
Hukumar shirya jarabawar WAEC ta sauƙaƙa hanyar duba sakamako ta yanar gizo. Wannan hanya tana taimaka wa ɗalibai da iyaye su ga sakamakon ba tare da fita daga gida ba....
Wani matashi daga jihar Kano, Rabi’u Halliru, ya ba da mamaki a wata sana’ar da da dama ke ɗauka da ƙasƙanci. Duk da kasancewarsa almajiri a jihar Nasarawa, Rabi’u ya...
Ɗaya daga cikin matasan jaruman Kannywood da suka shahara a baya-bayan nan, Baba Sadiq — wanda aka fi sani da Auwal Labarina — ya bayyana cewa samun kuɗi a masana’antar...
Shafin Rumbun Nishadi ya zanta da daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood masu tasowa, Nusaiba Muhammad Ibrahim, wacce aka fi sani da Sailuba a cikin shirin Dadin Kowa. A cikin...
INEC voter registration 2025, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa za ta fara sabon rajistar masu zaɓe a fadin Najeriya daga wannan watan Agusta, a shirye-shiryen da take...