Gwamnatin Amurka ta sanar da sabon tsarin haraji da ya shafi kayayyakin da ke shigowa daga wasu kasashe da ba su kulla cikakkiyar yarjejeniyar kasuwanci da ita ba. Wannan matakin...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin Sabon Sarkin Katsinan Gusau na 16. Wannan naɗin ya zo ne bayan rasuwar mahaifinsa, Mai...
A birnin New York na ƙasar Amurka, wani matashi ya hallaka mutane hudu ciki har da wani jami'in tsaro, yayin da ya jikkata wani mutum kafin daga bisani ya rasa...
Yadda Sayar da Bayanan NIN Ke Barazana Ga Tsaron Kasa Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC) ta bayyana babbar damuwa kan yadda wasu ’yan Najeriya ke sayar da bayanan...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke hukuncin ɗaurin wata biyar a gidan yari ko biyan tarar naira N200,000 ga shahararrun mawaƙa Hamisu Breaker da G Fresh, bisa kama...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "mutumin da ya sadaukar da rayuwarsa wajen nuna kishin ƙasa da ƙarfafa haɗin kan Najeriya." A cikin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "ɗan kishin ƙasa na gaskiya, soja jajirtacce, kuma dattijo wanda ba za a taɓa mantawa da sadaukarwar da...
Labarina Season 12 Episode 12 ya dawo da sabon salo a daren yau. Akwai abubuwa masu cike da rudani da suka faru tsakanin jaruman. Bilkisu ta shiga wata sabuwar matsala....
Kamfanin matatar man Dangote ya sanar da sabbin sauye-sauye a farashin litar mai, inda ya rage farashin daga ₦840 zuwa ₦820. A wata sanarwa da kamfanin ya fitar ranar Talata,...
Daya daga cikin fitattun daraktoci kuma jarumai a Kannywood, Falalu A. Dorayi, ya yi kira ga masana’antar da ta sake duba hanyoyin samun kudade a fina-finai. A wata hira da...