Maniyyata Sun Fara Aikin Hajji a Shekara ta 2025 Maniyyata daga sassa daban-daban na duniya sun fara gudanar da ayyukan ibada na aikin hajjin bana a birnin Makkah, Saudiyya. Wannan...
Bala’in Ambaliya: Adamu Yusuf da Sauran Sun Rasa Komai Adamu Yusuf ya rasa iyalinsa tara. Wannan ya faru ne a ƙauyen Tiffin Maza, jihar Neja. Ambaliyar ruwa ta lalata garinsu....
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hannatu Bashir, ta bayyana wani sirri da ya ɗauki hankalin mutane. A wata hira da aka yi da ita, ta ce ba ta taɓa yin soyayya...
Ayatullahi Tage: Rayuwarsa, Kwarewarsa da Shawararsa ga Masana’antar Kannywood Ayatullahi Tage yana daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood. A wata hira da yayi da DCL Hausa, ya bayyana abubuwa da...
Fitacciyar jaruma a masana'antar Kannywood, Mansurah Isah, ta tabbatar da cewa aurenta da tayi na biyu ya mutu. Ta ce wannan abu ya faru ba tare da tsammani ba. A...
Shahararren jarumin fina-finan Hausa, Baballe Hayatu, ya bayyana dalilin da ya sa aka daina saka shi a cikin fina-finan Kannywood na wasu shekaru baya. A cewarsa, hakan ya kasance wani...
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta haramta bukukuwan “Ƙauyawa.” Wannan su ne irin bukukuwan da matasa ke yi, inda ake tara jama'a, a yi rawa, a saka waƙa da...
Hafsat Tuge, wadda aka fi sani da Amaryar TikTok, ta ce mutane suna kallon 'yan fim mata da wani kuskuren fahimta. Ta ce ana ganin kamar ba su dace da...
Masoya sun yi ta tambaya: "Me ya sa ba a sake nuna Labarina a Arewa24 ba?" Ga bayani a sauƙaƙe. 1. Kasuwancin Mu Ya Canza Misali, idan kuna biyan kuɗi...