KannyWood
-
Daga Cikon Benci Zuwa Cikakken Jarumin Kannywood – Abubakar Waziri
ABUBAKAR WAZIRI: JARUMIN DA YAKE FITOWA A MATSAYIN MARA TAUSAYI A KANNYWOOD A ‘yan shekarun nan, idan aka tambayi masu…
Read More » -
Fina-Finan Hausa Guda biyar da aka Haska a ƙasashen waje
Haska Finafinan Hausa a Duniya: Nasarori da Ci gaban Kannywood Masu bibiyar masana’antar Kannywood suna ci gaba da bayyana farin…
Read More » -
Tasirin YouTube a Masana’antar Kannywood: Ci Gaba Ko Matsala?
A wani bincike da aka gudanar, an gano irin ci gaban da Masana’antar Kannywood ke samu a wannan zamani, musamman…
Read More » -
Ƙungiyar ‘Kannywood Family’ ta Shirya Gagarumin Bikin Karrama Gwarazan Kannywood
Bikin Karrama Gwarazan Kannywood – Legendary Award Night 2025 Kannywood Family Group ta shirya bikin gagarumin inda zata karrama gwarazan…
Read More » -
Ummusalama Abubakar ɗaya ce daga cikin taurarin fim ɗin Daɗin Kowa na tashar Arewa 24.
Ummusalama Abubakar tauraruwa ce a fagen fina-finai, kuma ɗaya daga cikin fitattun jaruman fim ɗin Daɗin Kowa na tashar Arewa…
Read More » -
Akwai Arzikin Duniya Da Na Lahira A Harkar Fim- Malam Inuwa
Malam Inuwa na ɗaya daga cikin manyan dattawan da suka taka muhimmiyar rawa a masana’antar Kannywood. Ya bayyana cewa ya…
Read More » -
Jarumar Kannywood Hadiza Saima Ta Koka Kan Tuntubar Matasa Kan Maganar Aure
Hadiza Saima: Jarumar Kannywood Ta Koka Kan Neman Aurenta da Matasa keyi Hadiza Saima, fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, wadda…
Read More » -
Musa Mai Sana’a Ya Bayyana Ci Gaban Masana’antar Kannywood da Kuma Abubuwan Da Ya Kawo Cikakken Fahimta
Daya daga cikin manyan jaruman masana’antar fina-finan Hausa, kuma mai shirya fina-finan barkwanci da fadakarwa, Musa Mai Sana’a, ya bayyana…
Read More » -
Ba ni da irin kyau da zan iya fitowa takarar Sarauniyar Kyau ta Duniya – Fateema Usman Kinal
“Ba ni da irin kyau da zan iya fitowa takarar Sarauniyar Kyau ta Duniya; mutane ne kawai suke kai ni…
Read More »