Mai Shariâa James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya fara karanta hukunci a shariâar taâaddanci da aka dade ana yi wa jagoran IPOB, Nnamdi Kanu, a lokacin...
Ĉungiyar ASUU Reshen Benin ta Ĉi amincewa da sabon Ĉarin albashi da Gwamnatin Tarayya ta gabatar, tana bayyana shi a matsayin âĈwaya a tekuâ, musamman ganin cewa malaman jamiâa ba...
Tsohon kwamishinan yada labarai na Jihar Anambra a zamanin Gwamna Willie Obiano, C-Don Adinuba, ya karyata jita-jitar mutuwar tsohon gwamnan, inda ya tabbatar da cewa Obiano yana raye, cikin koshin...
Wike Ya Ĉara Ĉaimi Kan Gine-ginen Fasa Kaura a Abuja Bayan Arangama da Sojoji Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba zai taÉa yarda a ci gaba da yin...
Matsalar Tsaro a Kano: A farkon makon nan ne wasu Ĉ´an bindiga suka far wa Ĉauyen Faruruwa da ke yankin Ĉaramar hukumar Shanono a jihar Kano, inda suka yi garkuwa...
An yi rikici tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da jamiâan sojin Najeriya lokacin da aka hana ministan shiga wani fili. Lamarin ya jawo cece-kuce a babban birnin tarayya, inda Wike...
Shahararren jarumin fina-finan Indiya, Dharmendra, ya jawo hankalin masoyansa da damuwa bayan an kwantar da shi a asibiti na Breach Candy da ke Mumbai kwanan nan. Rahotanni sun nuna cewa...
Matatar Dangote ta rage farashin man fetur (PMS) daga âĤ877 zuwa âĤ828 kowace lita, raguwar kashi 5.6% duk da hauhawar farashin man duniya. Wannan gyara na biyu a cikin watanni...
Naira ta ci gaba da nuna karfi a kasuwannin musayar kudaden waje na Najeriya (NFEM) a ranar Jumaâa, inda matsakaicin farashin dala ya tsaya tsakanin âĤ1,437 zuwa âĤ1,444, bisa ga...
New York City, Amurka â 5 ga Nuwamba, 2025: Zohran Mamdani, dan shekara 34, ya kafa tarihi bayan nasarar da ya samu a zaben magajin garin New York City, inda...