Regina Daniels ta shiga kuka a Instagram tana cewa mijinta, Sanata Ned Nwoko, ya ba da umarnin kama ‘yan uwanta saboda ta ki komawa “rehab”. Wannan zargi ya girgiza masana’antar...
Dar es Salaam, Tanzania — Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, ta lashe zaben shugaban ƙasa, inda ta samu kusan kashi 98% na kuri’un da aka kada, a cewar hukumar zaɓe...
Naira ta ƙara ƙarfi zuwa N1,421 kan kowace dala daya a sashen hukuma na kasuwar musayar kuɗi (FX) a ranar Juma’a. Bayanan da aka samu daga Kasuwar Musayar Kudin Najeriya...
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ɗaukar matakin soja kan Najeriya, yana zargin gwamnatin ƙasar da yin shiru yayin da ake kashe mabiya addinin Kirista. A wani saƙo da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai saka Najeriya cikin jerin ƙasashe “da ake da damuwa a kansu” saboda zargin yi wa mabiya addinin Kirista kisan gilla a ƙasar....
Ana sa ran zanga-zangar adawa da gwamnati za ta ci gaba a ƙasar Tanzaniya, bayan rahotannin tashin hankali da suka barke a jiya a sassa daban-daban na ƙasar, inda aka...
Majalisar Tsarin Mulki ta Kamaru ta bayyana cewa za ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar 12 ga Oktoba, a ranar Litinin mai zuwa. Wannan sanarwa...
A ranar Laraba, wasu mazauna birnin Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini Sheikh Lawan Abubakar Triumph da yin kalamai masu kausasa kan Annabi Muhammadu (SAW). Masu...
Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce Isra’ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza, yana nuna hujjoji kan kashe fararen hula, yunwa, da tilasta Palasɗinawa barin matsugunansu. Isra’ila ta yi watsi...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce Isra’ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza, inda rahoton ya nuna hujjoji huɗu daga cikin abubuwa biyar na laifin ƙasa da ƙasa. Isra’ila ta...