Matatar mai ta Dangote ta sanar da fara rarraba fetur a Najeriya, amma kungiyar NUPENG ta nuna adawa. Rikicin ya shafi batun direbobi, rarraba mai, da ‘yancin ma’aikata.
Shugabannin Larabawa sun hallara a Doha domin taron gaggawa kan harin Isra’ila da ya girgiza Qatar. Taron ya mayar da hankali kan kisan kiyashi da barazanar zaman lafiya a yankin.
Tarihin yaƙin basasar Kano ya nuna rikicin sarauta mafi muni da ya taɓa faruwa a Arewa. Yaƙin ya janyo mutuwa, hijira, rushewar tattalin arziki da kuma shigar Turawa cikin Kano...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da shugaban Faransa Emmanuel Macron a Paris yayin hutun aikin da yake yi a Turai, domin tattaunawa kan hulɗar diflomasiyya da tattalin arziki.
Isra’ila ta kai hare-haren sama kan sansanonin Houthi a Yemen, inda aka kashe mutane 35 tare da jikkata sama da 130. Wannan na zuwa ne bayan Houthi sun harba makamai...
Human Rights Watch ta ce mayaƙan IS-Sahel sun kashe sama da mutum 127 a hare-haren Tillabéri, Nijar. Rahoton ya zargi hukumomi da gazawa wajen kare fararen hula.
A safiyar Laraba, ƙarfin wutar lantarki a Najeriya ya ragu daga 2,917.83 MW zuwa 1.5 MW kacal. Hukumomi sun ce ana ƙoƙarin shawo kan matsalar, yayin da yawancin tashoshi suka...
Gwamnati ta jawo cece-kuce da sanarwar ƙarin haraji 5% kan fetur da dizil. An bayyana cewa tsarin ba sabon haraji ba ne, amma za a fara aiwatar da shi daga...
Hare-haren ’yan bindiga sun tsananta a Funtua da kewaye, inda aka kashe mutane da dama tare da sace fiye da mutum 200. Jama’a na cikin dar-dar yayin da gwamnati ke...