watanni shida na farko na 2025, darajar dalar Amurka ta fadi da kashi 11% – mafi muni cikin shekaru 50. Wannan lamari na nufin talakawa za su fuskanci tashin farashin...
Damfara ta intanet na ƙaruwa a Najeriya. Ƴan damfara na amfani da shafukan boge da saƙonnin karya wajen cutar da mutane. Ga yadda zaka gane dabarunsu da hanyoyin kare kanka.
Birtaniya, Faransa da Jamus sun nuna damuwa kan shirye-shiryen nukiliyar Iran, suna cewa ya saba yarjejeniyar 2015 tare da yiwuwar takunkuman Majalisar Dinkin Duniya.
A wani mummunan hari da ’yan bindiga suka kai a masallacin Unguwar Mantau, Malumfashi (Katsina) a 2025, mutum 28 sun rasa rayukansu yayin sallar asuba, yayin da aka sace kusan...
Ana ci gaba da nuna jimami a Najeriya bayan da wasu ’yan bindiga suka kai mummunan hari a masallacin Unguwar Mantau da ke ƙaramar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina. Rahotanni sun...
Bayanai sun bayyana kan mummunan harin da 'yan bindiga suka kai a ƙaramar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, wanda ya yi sanadin mutuwar kusan mutum 30 yayin da jama’a ke...
Hukumar zaɓen Najeriya (INEC) ta sanar da fara aikin rajistar masu zaɓe a ranar Litinin, 18 ga watan Agusta. Wannan aikin yana gudana ne ta intanet kafin a fara a...
A kwanakin nan, wani lamari ya tayar da cece-kuce a kasar Turkiyya, bayan an gano cewa sunan wani masallaci a birnin Konya ya bayyana a Google Maps da suna “Victor...