Da ni da Rarara mun dace kwarai da gaske. Wannan dacewa ta samo asali ne daga yadda muke fahimtar juna a kowane hali da yanayi. Kowanne daga cikinmu yana da...
An shirya daura auren fitaccen mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara da jarumar fina-finai ta Kannywood, Aisha Humaira, a ranar Jumaâa mai zuwa a birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Wannan...
An ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya a ranar Asabar, wanda ya sa masarautar Ĉasar ta ayyana Lahadi, 30 ga watan Maris 2025, a matsayin ranar Sallah. A shafin Facebook...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta sanar da kama fitacciyar Ĉ´ar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin wulaĈanta takardun kuÉin Najeriya, wato naira. A wata sanarwa da...
Hukumar EFCC reshen Kano ta cafke fitacciyar Ĉ´ar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin yin liĈi da kuÉin Najeriya. Wata majiya daga hukumar ta tabbatar da kama ta ga Freedom...
Kotun Kano Ta Yanke Hukunci Kan Wasu Ĉ³an TikTok Bisa Laifin Rashin Ĉaâa Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47, unguwar Normanâs Land, Ĉaramar hukumar Fagge a...
HADIZA GABON TA GIRGIZA INTANET A WATAN RAMADAN Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta girgiza intanet bayan shigowar watan Ramadan, inda ta bayyana cewa ba ta yafe wa duk...
Gidauniyar Farfesa Isa Pantami tana ci gaba da kokarin tabbatar da daidaito a fannin ilimi ta hanyar daukar nauyin kudin rajistar JAMB ga dalibai 1,000 masu karamin karfi a Jihar...
Fati Nijar: MawaĈiyar Kannywood da Alâummar Nijar da Nijeriya Fati Nijar, shahararriyar mawaĈiyar Kannywood, ta bayyana cewa asalin ta daga Ĉasar Nijar ne, amma tana jin alfahari da alaĈarta da...
MASARAUTAR GIDAN AGWAI DA KE JIHAR SOKOTO TA TUĈE MAWAĈI USMAN UMAR (SOJABOY) DAGA SARAUTAR YARIMAN GIDAN AGWAI Masarautar Gidan Agwai ta bayyana tuÉe mawaĈi Usman Umar, wanda aka fi...