Ganin jini a bahaya na tayar da tsoro a zuciya, amma ba koyaushe yana nufin cuta mai tsanani ba. Ga dalilan da masana suka bayyana da kuma abin da ya...
Hawan jini (hypertension) cuta ce da ke faruwa idan matsa lambar jini ta wuce kima. Wannan labari ya bayyana menene hawan jini, alamominsa, illolinsa da hanyoyin rage shi ta abinci,...
Ana yawan cewa shan zobo na iya hana mace Éaukar ciki, amma shin wannan magana gaskiya ce? Masana sun yi bayani game da wannan batu, tare da bayyana illoli da...