Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta tabbatar wa âyan Ĉasa da baki cewa tana ci gaba da ĈoĈarin inganta tsaro a faÉin Ĉasar, bayan sabuwar sanarwar gargadin tafiye-tafiye da gwamnatin Birtaniya...
Majalisar Dattawa ta musanta zargin karÉar dala miliyan 10 don hana tabbatar da Abdullahi Ramat a matsayin shugaban hukumar NERC. Ta ce zargin karya ne, kuma za ta kai mai...
Shugaban Ĉungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) da ke tsare, Nnamdi Kanu, a ranar Laraba ya amince zai tuntubi lauyoyinsa kafin ya fara kare kansa kan tuhume-tuhumen taâaddanci da gwamnatin...
Hukumar JAMB (Joint Admissions and Matriculation Board) ta sanar da Ĉarin waâadin da jamiâoâin gwamnati za su kammala aikin shigar da Éalibai na shekarar 2025. Wannan sanarwar ta fito ne...
Hukumar NYSC ta bayyana cewa za a fara rijistar Batch C 2025 daga ranar 4 zuwa 9 ga Nuwamba. Ga cikakken jadawalin, lokutan tantancewa, da bayanin sake rijista ga wadanda...
Kano ta fi kowace jiha yawan Éaliban da suka ci darussa biyar a NECO 2025. Nasarar ta samo asali ne daga kasafi mai yawa, karin malamai, tallafin karatu da sa...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta fara tallafawa Ĉ´an bindiga da suka tuba domin rage rashin ilimi da aikin yi, sai dai masana tsaro sun yi gargadi cewa hakan ka...
A Najeriya yanzu wajibi ne ga masu samun kuÉaÉe su mallaki Tax Identification Number (TIN) domin biyan haraji. Wannan lamba ta musamman tana taimakawa gwamnati wajen bin diddigi da tabbatar...
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya shawarci alâumma da su koyi dabarun kare kai daga haÉurra, yana mai cewa wannan ilimi ya zama wajibi ga kowa a rayuwa,...