Buhari Sunusi daga Kano ya samu matsayi na uku a gasar AlĈurâani ta duniya da aka yi a Saudiyya, bayan fafatawa da mahalarta daga Ĉasashe 128. Wannan nasara ta sanya...
âNi ban da wata alaĈa da gidan sarauta, ko ma abokantaka ba na da ita da gidan sarauta,â in ji Jamila a cikin shirin Labarina. Ta bayyana hakan ne a...
Masarautar Rano a jihar Kano ta fitar da sabuwar doka da ta haramta cire yarinya daga makaranta domin aurar da ita kafin ta kammala karatun firamare. Wannan sanarwa ta fito...
Fitaccen Éan TikTok kuma mawaĈi a Arewa, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da GFresh Alâamin, ya bayyana cewa shi ba ya jin komai a irin yadda yake gudanar da...
Fitacciyar Éiyar soshiyal midiya, Murja Kunya, ta sake janyo hankalin jama'a da wani sabon bayani da ta yi a TikTok. A cikin saĈon nata, Murja ta bayyana cewa tana da...
Jaruman Kannywood, Abdulâazeez Muhammad Shareef (wanda aka fi sani da Abdul M. Shareef) da Maryam Muhammad Ĉaura (wadda aka fi sani da Maryam Malika) za suyi aure bayan doguwar soyayya...
Jaruma Hadiza Gabon ta bayyana cewa ta rage Ĉiba ne domin lafiyar kanta. Ta ce lafiya ita ce tafi kowanne abu muhimmanci a rayuwa. Ta bayyana cewa kafin ta rage...
Bayan da aka daura auren shahararren mawaki Dauda Adamu Kahutu Rarara da jaruma kuma mawakiya Aisha Humaira, kafofin sada zumunta suka cika da magana. Ana ta tattauna bikin, musamman shagalin...
Za ku iya kallon shirin Mabiya Shafina na baya a shafin YouTube na Fact News Hausa. Amma wannan bidiyon mun kawo muku shi a nan kai tsaye, domin ku ga...