Aston Villa ta bi sahun Manchester United wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Brazil, Endrick, mai shekara 19, wanda yake buga wasa a Real Madrid. Rahotanni sun nuna cewa kulob...
Kasuwar Janairu: Manyan Ƙungiyoyi Na Rubibin Sayen Sabbin Ɗan Wasanni Man City, Man United, da kuma Arsenal suna fafatawa wajen sayen ɗan wasan gaba na Kamaru mai shekara 22, Karl...
Tsohon dan wasan baya na Tottenham da Manchester United, Sergio Reguilon, yana tattaunawa da Inter Miami kan yiwuwar komawa gasar MLS domin hadewa da Lionel Messi bayan kwantiraginsa da Spurs...
Rahotanni daga Turai sun nuna yadda manyan ƙungiyoyi irin su Manchester United, Tottenham, Barcelona da Fulham ke zawarcin fitattun ƴan wasa a kasuwar canja wuri. Sun hada da Federico Valverde,...
A yau za a bayyana gwarzon Ballon d’Or 2025. Ga jerin ‘yan kwallo biyar da ake ganin suna kan gaba bisa bajinta da nasarorin da suka samu a kakar bara.
Sabbin rahotannin transfer rumours sun nuna Al-Nassr na zawarcin Casemiro, Messi na sabunta yarjejeniya da Inter Miami, yayin da Barcelona da Atletico ke fafatawa kan Dusan Vlahovic.
Manchester United ta janye daga neman Emiliano Martinez, Liverpool ta ki sayar da Joe Gomez, Bayern Munich na zawarcin Ademola Lookman, yayin da Raheem Sterling zai ci gaba da zama...