Lamine Yamal Ya Bayyana Shakku Kan Lashe Ballon d’Or Matashin tauraron Barcelona, Lamine Yamal, ya bayyana cewa ba ya da tabbacin lashe kyautar Ballon d’Or na bana. Ya ce akwai...
Kylian Mbappe ya bayyana cewa bai ji wani haushi ba dangane da yadda tsohuwar kungiyarsa ta Paris Saint-Germain (PSG) ta lashe gasar Champions League, shekara guda bayan barinsa zuwa Real...
Ɗan wasan tsakiyar Jamus, Florian Wirtz, ne ya fara jefa kwallo a ragar Portugal, mintuna kaɗan bayan komawa daga hutun rabin lokaci. Sai dai Portugal ta dawo da ƙarfi a...