Nishadi
Dalilin da Ya Sa Wasu Ke Tunanin Ni Ba Musulma Bace – Farida Abdullahi

Za ku iya kallon shirin Mabiya Shafina na baya a shafin YouTube na Fact News Hausa. Amma wannan bidiyon mun kawo muku shi a nan kai tsaye, domin ku ga jaruma Farida Abdullahi tana amsa tambayoyin da ake mata game da rayuwarta a harkar fim.
Daga Cikin Tambayoyin da Aka Yi Mata:
✅ Ke ‘yar wane gari ce?
✅ Yaushe kika fara fim a Kannywood?
✅ Waye Dan Small a wajanki?
✅ Menene alaƙarki da Badoo na TikTok?
✅ Ana cewa asalinki ba Musulma bace saboda hotunanki na baya, mene ne gaskiyar magana?
Domin jin amsoshin waɗannan tambayoyi daga bakin Farida Abdullahi, ku kalli bidiyon da ke ƙasa.
Kalli cikakken bidiyon anan!