Labaran Duniya

Duk Wanda Yasan Ya Zage Ni Ban Masa Komai ba Allah Ya Masa Daidai Abin Da Yamin – Hadiza Aliyu Gabon

HADIZA GABON TA GIRGIZA INTANET A WATAN RAMADAN

Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta girgiza intanet bayan shigowar watan Ramadan, inda ta bayyana cewa ba ta yafe wa duk wanda ya zalunce ta ba, duk da darajar watan.

HADIZA GABON: “BA NA YAFEWA DUK WANDA YA CI ZALINA”

Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na Instagram cewa: cikin wannan hoton

Wannan kalamai sun ja hankalin mutane, inda wasu suka goyi bayanta, wasu kuma suka ce bai dace ba.

MARTANIN JAMA’A

Wannan batu ya haddasa cece-kuce a kafafen sada zumunta, inda jama’a suka rabu biyu kan hukuncin da Hadiza Gabon ta dauka.

Mahmoud Kitchen ya ce:

“Ashe dama ba ki son Allah ya yafe miki laifuffukanki? Manzon Allah (SAW) ya ce mafi alheri shi ne wanda ya yafe wa wanda ya zalunce shi.”

Shehun Tiktok ya ce:

“Allah Ya isa dai kawai a taƙaice.”

Adamsy Celebrity ya ce:

“Kina kan daidai, hajjaju.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button