India Hausa

GIDAN TARA India Hausa 2025 Sultan Master

Mun ɗora muku sabon fim mai taken GIDAN TARA, wanda ya samu ingantacciyar fassara daga kamfanin Sultan Film Factory. Wannan fassarar na cikin sahun manyan ayyuka da kamfanin ke yi domin nishadantar da masu kallo.

An saki fim ɗin ne a ranar Laraba da ta gabata, kuma yanzu haka yana nan a shirye domin ku kalla ko saukewa. Fassarar ta kasance cikin salo mai kyau, da murya mai ɗaukar hankali.

Wannan fim ɗin na daga cikin fitattun ayyuka da suka janyo hankalin masu kallo da dama.

Zaku iya sauke fim ɗin GIDAN TARA kai tsaye daga wannan shafin namu. Kada ku bari a baku labari—ku shiga yanzu ku more da kallon sa cikin sauƙi da jin daɗi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button