India Hausa

KERE SA’A India Hausa 2025 Fassarar Sultan Film Factory

Mun ɗora muku sabon fim mai taken KERE SA’A a cikin wannan website ɗin namu domin jin daɗin masu sha’awar kallon finafinan India da aka fassara. Wannan fim ɗin yana ɗaya daga cikin shahararrun fina-finai da kamfanin Sultan Film Factory suka fassara cikin satin da ya gabata.

KERE SA’A fim ne da ya haɗa soyayya, gwagwarmaya da dariya, inda zai dauke hankalinku daga farkon fim har zuwa ƙarshe. Fassarar da aka yi masa a Hausa ta ƙara masa armashi da sauƙin fahimta ga masu kallo.

Kamfanin Sultan Film Factory sun ci gaba da kawo mana fina-finai masu inganci, kuma KERE SA’A ba a bar shi a baya ba. An fassara shi da ƙwarewa da fasaha domin a nishadantar da ku cikin harshen Hausa kai tsaye.

See also  Amaryar TikTok Ta Fadi Matsalar da Jaruman Kannywood ke Fuskanta

Ga masu buƙatar kallon fim ɗin, kawai ku sauke shi daga wannan shafin namu yanzu. Kada ku bari a ba ku labari, ku shiga cikin waɗanda suka fara morewa daɗin wannan fim mai cike da darussa da nishaɗi.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Enable Notifications OK No thanks