[India Hausa] DAKA – Fassarar Sultan Film Factory 2025

Wannan fim ɗin mai suna DAKA yana ɗauke da fassarar kamfanin Sultan Film Factory. Fim ɗin ya kasance cikin sahun manyan fina-finai masu jan hankali, tare da cikakken fassarar da ke bai wa masu kallo damar jin daɗin labarin cikin harshen Hausa.
Hakika, fim ɗin DAKA ya ƙayatar matuka da gaske, domin yana ɗauke da darussa masu amfani da kuma labari mai cike da rikitarwa da nishaɗi. Ga masu sha’awar fina-finan Indiya da aka fassara zuwa Hausa, wannan fim ɗin na daga cikin waɗanda ya kamata ku kalla.
Dalilin da yasa muka zaɓi ɗora wannan fim a shafinmu shi ne saboda amsar da muka samu daga masu kallo, waɗanda ke bukatar fina-finai masu inganci da cikakkiyar fassara. Muna kokarin kawo fina-finai da suka dace da bukatunku, domin ku samu nishaɗi tare da fahimtar labarin cikin sauƙi.
Don haka, muna gayyatar ku da ku kalla fim ɗin DAKA sannan ku ba mu ra’ayoyinku. Idan kuna son irin wannan fim ɗin, ku kasance tare da mu domin samun ƙarin fina-finai masu kayatarwa daga kamfanin Sultan Film Factory.