India Hausa

Kayan Nauyi India Hausa 2025 Fassarar Sultan Film Factory

KAYAN NAUYI – Sabuwar Fassarar India Hausa daga Sultan Film Factory

Kamfanin fassarar fina-finai na Sultan Film Factory ya sake kawo muku wata sabuwar fassarar fina-finai daga kasar India da Hausa mai suna “Kayan Nauyi”. Wannan fim mai dauke da zazzafar action da labari mai cike da darasi yana daga cikin fitattun fina-finai da suka ja hankalin masu kallo a kasar India.

Fassarar fim ɗin Kayan Nauyi na kunshe da abubuwan ban mamaki, jarumai masu ƙarfi, da kuma zafin labari wanda zai birge ku daga farkon fim har zuwa ƙarshe. Wannan fassarar ta kasance cikin sauki ga masu jin Hausa domin an fassara ta da lafazi mai sauki da kuma salon barkwanci da ke kara jan hankali.

Domin masu sha’awar fina-finai da suke son sauke fim din, yana samuwa kai tsaye a shafinmu na yanar gizo. Sultan Film Factory na ci gaba da kawo muku sabbin fina-finai masu kayatarwa da Hausa domin jin daɗin ku da nishaɗi na gaske.

Kada ku bari a ba ku labari! Ziyarci shafinmu yanzu don kallon wannan sabon fim mai taken KAYAN NAUYI. Ku sauke, ku kalla, ku more!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button