Majalisar Dattawa Ta Musanta Zargin Karbar Cin Hancin Dala Miliyan 10 by NgHausa November 8, 2025 0 Majalisar Dattawa ta musanta zargin karɓar dala miliyan 10 don hana tabbatar da Abdullahi Ramat a matsayin shugaban hukumar NERC. Ta ce zargin karya ne, kuma za ta kai mai ...