Takaitaccen Asalin Wacece Zainab Labarina a ina take, ina ne a asalin?
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na musamman da ke tattaunawa da taurarin fina-finan Hausa da wasu fitattun mutane. A cikin shirin, mukan binciko labaransu, rayuwarsu ta yau da kullum, ...


























