Jerin Fina-Finan da Suka Yi Tashe a Kannywood 2024by NgHausa December 26, 2024 0 A cikin masana'antar Kannywood, ana samun sauye-sauye sosai, musamman a bangaren shirya fina-finai da kuma yadda ake gudanar da kasuwancinsu. Daga amfani da CD, an koma sinima, daga bisani kuma ...