Gidauniyar Farfesa Isa Pantami Ta Dauki Nauyin Rajistar JAMB Ga Dalibai 1,000 Don Inganta Ilimi by NgHausa February 22, 2025 0 Gidauniyar Farfesa Isa Pantami tana ci gaba da kokarin tabbatar da daidaito a fannin ilimi ta hanyar daukar nauyin kudin rajistar JAMB ga dalibai 1,000 masu karamin karfi a Jihar ...