Kotun Tarayya Ta Bukaci A Dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a Majalisar Dattawa by NgHausa July 4, 2025 0 Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin cewa a dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa majalisar dattawa bayan dakatar da ita na tsawon watanni shida. A cikin ...