Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, Ya Tabbatar da Ficewarsa Daga APC, Ya Koma SDP
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya ba da sanarwar ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulkin ƙasa, inda ya kuma bayyana cewa ya koma jam’iyyar Social ...












