Naira ta Kara Karfi, Ta Kai N1,421 Kan Dala a Kasuwar Musayar Kudi ta Ƙasa by NgHausa November 2, 2025 0 Naira ta ƙara ƙarfi zuwa N1,421 kan kowace dala daya a sashen hukuma na kasuwar musayar kuɗi (FX) a ranar Juma’a. Bayanan da aka samu daga Kasuwar Musayar Kudin Najeriya ...