ADC Ta Koka Ana Hana Ta Taruka a Wasu Jihohin Najeriya by NgHausa September 5, 2025 0 Jam’iyyar ADC ta yi zargin cewa ana hana ta gudanar da taruka a wasu jihohi, ciki har da Kaduna, Kebbi da Katsina, inda aka kai hari ga mambobinta.