Rikicin Siyasar Jihar Rivers: Wike, Tinubu, da Alkali James Omotosho
Bincike ya tona asirin yadda alkalin babbar kotu, James Omotosho, ke yawan yanke hukunci da ke taimaka wa muradun siyasar Nyesom Wike a rikicin siyasar Jihar Rivers bayan dokar ta-baci ...












